Abdu Abdu Duwale
All ads from Abdu Abdu Duwale
Food & Beverages
MUna sayar da Goro mai sayan ɗaya ko sari suna ko biki ko masu tafiya Saudiyya da Sudan a farashi dai dai da zamani ga rahusa
Popular
- 1 year ago
- Abdu Abdu Duwale
- Kano
Muna maraba da masu saya akwai rahusa sosai Muna nan a kan titin Maiduguri Road kasuwar ƴan Goro ta Mariri