Maganin Istimna’i Sahihi
  • January 14, 2024 9:54 pm
  • Kano
  • Sale
Popular
10,000(Fixed)

MAGANIN IS’TIMNA’I WASA DA AL’AURA
****************************************
08031135091 KIRA CALL
08024484589 WHATSAPP TELEGRAM

Dayawa Matasa Maza da Mata Suna Yawan Tambayar Fatawa A wajen Malamai Cewa Suna da Matsanan ciyar sha’awa,

Hakan Tasa Suna aikata Is’timna’i Wasa da Al’aura Don Basason yin Zina, Bayan Itama zinane, Du Maiyi Matukar Baitubaba Yamutu Akwai bone Atare dashi,

Maganin Is’timna’i

1 Yawaita Azumi
2 Shan Lemon tsami Lokaci Lokaci πŸ‹
3 Shan kanwa Lokaci Lokaci
4 kauracewa kallon Photunan Batsa
5 kaucewa shafuka Masu Nuna tsaraici
6 Kauracewa kallon Mace Irin Na sha’awa, kidaina Kallon Na Miji kallo Irin Na sha’awa,
7 Ka/ki cire Rai da son kwanciya da Mace ko Na Miji,
8 Kada ka/ki kadaita kaikadai Adaki
Ba Abin da kake,
9 Yanwan Al’azkar
10 Kudurcewa Arai Bazakaci Amanar Allah ba, Bazaka ketare Iyakaba,
11 karanta Alqur’an Mai Girma
12 Samarwa kanka Aikin da zaka/ki shagalta dashi,

MATSALAR DA IS’TIMNA’I YAKE HAIFAWA AJIKI,

1 Yawan Mantuwa
2 Kunci da Damuwa
3 Faduwar Gaba
4 kankancewar Gaba
5 karancin Ibada
6 Cutar kwakwalwa
7 Tsinkewar Maniyyi
8 zubewar Ciki
9 Hana daukar Ciki
10 Ciwon Sanyi
11 Kaikayin Gaba Maza da Mata
12 Feshin kuraje Agaba
13 Fitar da Farin Ruwa Agaba
14 Jin zafi Yayin Saduwa
15 karancin sha’awa
16 Daukewar Ni’ima
17 Saurin Inzali
18 Gaza Gamsar da Miji ko Mata
19 Saurin Fushi da Yawan Firgita

Dai Sauransu Ajjaraba Wannan Magani In Sha Allah Za’a Samu Waraka daga Cututtukan da Istimna’i Yake Haifarwa Ajikin Ι—an Adam,

Daga Taskar Dr Sani Jibril Umar (Farin Jakada) Mai Maganin Gargajiya

08031135091 kira call
08024484589 WhatsApp/Telegram

@followers@everyone

Overview

Home
Search
Sell
Chats
Account