SSA Electrical Wiring and Maintenance: Masu saidawa da wiring na Lantarki dana Solar. Za'a iya tuntubarsu a No. 614 Indabawa bayan Gidan Mai na Aliko, titin BUK, Kano Nigeria.
Max Accessories; Suna saida Chaja akan farashin sari. Za'a iya tuntubarsu a No. 10-5 Mai Karami Plaza, Tashar Malam Kato Kano, Nigeria ko a lambarsu 08032742333