Showing 1–12 of 194 results

Gangariyar Yadi

800
Original, Gangariyar Yadi mai kyau

Authentic Yards

3,300
Dan karin bayani ku tuntube mu ta WhatsApp 09066073407 /08093124083.
Ko ku ziyarcemu a office ɗinmu dake Kofar Mata No.3 Zahmar House Kano jikin Masallacin Idi Kano Nigeria.

A. YUSUF FURNITURES

A. YUSUF FURNITURES. Masu gangariyar Furnitures  masu kyau na gida da waje. Za'a iya tuntubarsu a No.4 Lawal Dambazau Road, Kano State, Nigeria, ko ta lambarsu 08064526499

Zango and Fashion Design

Zango and Fashion Design.Masu Huluna kala-kala domin gwangwaje Samari Yan Birni. Za'a iya tuntubar su a Laying Malam Umar Sani Fagge ko lambarsu 08137531814

AISAMI FARMS

AISAMI FARMS. Katafaren Gidan Gona, akwai Shanu, Raguna, Kaji da Talo-talo masu lafiya. Za'a iya tuntuɓarsu a adireshi No. 405 Aisami Quarters Kano Nigeria, ko Lambarsu 08088893637. Ka/Ki siya a kawo ma cikin Aminci.

HAJIYA HADIYYA AMINU MURTALA

21,000
Hajiya Hadiyya Aminu. Akwai Atamfuna Gangariya, Leshi na Manyan Mata da kayan Mata kala-kala. Za'a iya tuntuɓarsu a adireshi No. 231 Ja'oji Quarters Kano Nigeria, ko Lambarsu 08037170991.
Ka/Ki siya a kawo ma cikin Aminci.

HALIFA ABDUL MAI SHADDA

Halifa Abdul mai saida Gangariyar Shaddoji kala-kala a Kantin Kwari wanda za'a iya tuntubarsu a wannan lamba kamar haka 09063764594

IDRIS MAI SHADDA

*Idris Mai Shadda* . Kantin Kwari Market Kano, Nigeria. Akwai Kowacce irin shaddodi masu. Za'a iya tuntuɓarsu ta 09018875746

LABARAN MAI PISIS

Malam Labaran Mai Pisis, Kasuwar Kantin Kwari, akwai Shaddodi, Lesuna akan farashi mai rahusa, za'a iya tunrubar su akan 08023616439